Mafassaran Littafi Mai Tsarki
Sun Dauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci—Gajeren Bidiyo na Labarin (William Tyndale)
Fassarar da ya yi ta nuna cewa yana so Littafi Mai Tsarki, kuma muna amfana a yau.
Sun Dauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci
William Tyndale da Michael Servetus mutane biyu ne kawai cikin mutane da yawa da suka goyi bayan koyarwa da ke cikin Littafi Mai Tsarki kuma suka sa ransu cikin kasada duk da cewa an yi musu hamayya kuma ana son a kashe su.
Yadda Huldrych Zwingli Ya Nemi Sanin Gaskiya da ke Cikin Littafi Mai Tsarki
A karni na 16, Zwingli ya gano koyarwar Littafi Mai Tsarki da yawa kuma ya taimaka wa mutane da dama su yi hakan. Mene ne za mu iya koya daga rayuwarsa da kuma abubuwan da ya yi imani da su?
Elias Hutter Mai Littattafan Ibrananci Masu Kayatarwa
Elias Hutter, wani marubuci a karni na 16th-century scholar, ya fassara Littafi Mai Tsarki na Ibrananci guda biyu. Mene ne ya sa wadannan littattafan suke da kayatarwa sosai.
Lefèvre d’Étaples—Ya So Mutane da Yawa Su San Kalmar Allah
Ta yaya ya cim ma burinsa duk da hamayya da ya fuskanta?