Cikakken Imani Zai Sa Ka Yi Farin Ciki a Rayuwa
Wannan mujallar ta bayyana yadda mutane daga wurare dabam-dabam za su yi farin ciki idan sun ƙarfafa bangaskiyarsu ko kuma imaninsu.
Gabatarwa
Miliyoyin mutane sun samu amsoshi masu gamsarwa game da wadannan tambayoyin.
SECTION 1
Allah Ya Damu da Mu Kuwa?
Akwai matsaloli da yawa a duniya. Mai yiwuwa kai ma kana fuskantar matsaloli. Wa zai iya taimaka mana? Akwai wanda ya damu da mu kuwa?
SASHE NA 2
Mene ne Cikakken Imani?
Miliyoyin mutane sun yarda akwai Allah amma suna aikata mugunta da ganganci. Don haka, cikakken imani ya wuce yarda da wanzuwar Allah kawai.
SASHE NA 3
Shawara Mai Amfani da ke Kyautata Rayuka
Littafi Mai Tsarki yana dauke da shawarwarin da za su taimaka wa mutane da yawa su magance matsalar aure, da daina yawan fushi, da daina shan mugayen kwayoyi, da kuma daina nuna wariyar launin fata.
SASHE NA 4
Wane ne Allah
Mutane suna bauta ma alloli da yawa, amma Littafi Mai Tsarki ya gaya mana cewa Allah na gaskiya guda daya ne kawai.
SASHE NA 5
Sanin Halayen Allah Masu Kyaun Gaske
Littafi Mai Tsarki ya bayyana mana halayen Allah masu kyau da yawa, kuma hakan yana sa mu kara saninsa.
SASHE NA 6
Mene ne Allah Ya Nufa ga Duniya?
Littafi Mai Tsarki ya ce Allah bai “halicci duniya ta zama wofi ba, ya yi ta domin a zauna a cikinta.” Amma nufin Allah ne duniya ta kasance yadda ta ke a yanzu?
SASHE NA 8
Almasihu Ya Bayyana
An rubuta rayuwar Almasihu da kuma koyarwarsa a cikin Littafi Mai Tsarki.
SASHE NA 9
Abin da Za Mu Iya Koya Daga Almasihu Shugaba
Allah ya san irin shugaba da muke bukata kuma ya tanada mana shugaba mafi kyau.
SASHE NA 13
Cikakken Imani Yana Kai ga Farin Ciki na Har Abada
Wannan ayar na dauke da alkawari mai kyau da ya shafe ka.