Tarihin Shaidun Jehobah

Mutane da yawa a fadin duniya sun sa bautar Jehobah abu mafi muhimmanci a rayuwarsu. Labarinsu zai karfafa ka da kuma bangaskiyarka.

Labaran da Aka Wallafa a Mujallunmu

Za ka iya samun mahadi don ka karanta darurruwan labarai game da Shaidun Jehobah da aka wallafa a “Hasumiyar Tsaro” da “Awake!” tun daga 1955.

GEORGIY PORCHULYAN

“Kaunata Ga Jehobah Ta Taimaka Mini In Jimre”

Da yake neman adalci da kwanciyar hankali, ya zama Mashaidin Jehobah. Kaunarsa ga Jehobah ta taimaka masa ya jimre a lokacin da yake sansani da gudun hijira, kuma ta taimaka masa ya samu karfin kula da matarsa.

MILTIADIS STAVROU

“Mun Mori Ja-gorancin Jehobah da Kuma Kulawarsa”

Matsalolin da masu waꞌazi a kasashen waje suke fuskanta a Gabas ta Tsakiya sun koya wa Milto matarsa, Doris, yadda za su dogara ga Jehobah ba ga kansu ba.

Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.