Allah Zai Ba Mu Salama
Ka Saukar:
1. Rayuwa yanzu ba ta da sauki.
Abin yana sa mu bakin ciki.
Adduꞌa ce za ta taimaka.
Jehobah ne ya ce za ya ji.
(AMSHI)
Allah zai ba mu salama
Da abokai na kwarai.
Zai ba mu salamar
Kamar ruwan rafi, komen matsalolinmu.
Jehobah zai karfafa mu, zai ba mu salama.
2. Gaya ma Allah damuwarka,
Jehobah yana jin aminansa.
Ya ce ba zai daina kaunar mu ba,
Ko da yaushe yana kusa.
(AMSHI)
Allah zai ba mu salama
Da abokai na kwarai.
Zai ba mu salamar
Kamar ruwan rafi, komen matsalolinmu.
Jehobah zai karfafa mu, zai ba mu salama.
(AMSHI)
Allah zai ba mu salama
Da abokai na kwarai.
Zai ba mu salamar
Kamar ruwan rafi, komen matsalolinmu.
Jehobah zai karfafa mu, zai ba mu salama.